Hirar Dr. Buba da Dr. Tanko Asadi kashi na biyu.

A ci gaba da hirar da mu ke yi da wani dan kasar #Iran da yake iya magana da #harshen #Hausa, mun tambaya muku shi yadda a ka yi ya samu digiri na farko a harshen Hausa, da kuma dalilin da ya sanya shi yin hakan. Idan kuna jin dadin wannan shirin, sai ku yada shirin, sannan ku gayyaci mutane su zo su bibiyi shafukanmu domin samun sabbin shirye-shiryen wanda zai dinga zuwa muku lokaci bayan lokaci. Nan gaba ma abubuwan da suka shafi Iran za mu muku bayani a kai. A sha kallo lafiya.
Back to Top