Garkuwan Cindo ya kashe Dan Jere, Ebola ya kara buge Ali Kanin Bello

Wasannin damben gargajiya da aka yi a Abuja, Deidei da kuma wanda aka yi a Kaduna, ciki har da damben da Sarki Garkuwan Cindo ya buge Shagon Autan Fire da wanda Abdurrazak Ebola ya kare kashe Ali Kanin Bello.
Back to Top